Labarai

Lokacin Kirsimeti Ba Lokacin Da ‘Yan Mata Zaku Baiwa Samarinku Budurcinku Ba Ne – Budurwa

Wata Budurwa ‘yar kasar Afirka ta Kudu, Zukiswa Joyi, ‘yar shekara 33, ta shaida wa ‘Yar uwan ban gaskiya’ cewa Kirsimeti ba lokacin ba da budurcin ku ba ne.

Ya ku ‘Yan uwan bangaskiya, lokacin Kirsimeti lokaci ne na bayar da abinci, tufafi, kuɗi, da dai sauran kayayyaki.”

“Amma ba lokacin da za ku ba da Budurcinku ga samarinku a matsayin kyautar Kirsimeti ba.”

Joyi takara da cewa “don Allah ku sami ma’ana da sunan Ubangiji Shalom.

Zukiswa ta bayyana hakan ne a shafinta na Facebook a ranar Juma’a 16 ga watan Disamba

Lokacin Kirsimeti Ba Lokacin Da ‘Yan Mata Zaku Baiwa Samarinku Budurcinku Ba Ne – Budurwa
Lokacin Kirsimeti Ba Lokacin Da ‘Yan Mata Zaku Baiwa Samarinku Budurcinku Ba Ne – Budurwa

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button