Kannywood
Kalli zafaffan Hotunan Rahama Sadau A kasar Paris
Fitacciyar Jarumar masana’atar Kannywood da nollywood Rahama sadau wanda tayi fice a wajen fitar da sababbin hotuna.
Rahama sadau jaruma ce wanda tayi fice sosai wajen wayon bude ido domin takayi hotuna sosai a wajen wayo bude ido.
Wadannan hotuna sun samu likes da comments sosai bayan jin kadan da wallafar hotunan a shafin ta na kafar sada zumunta.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.