Kannywood

Cikin Fushi Da Ɓacrin Rai Maryam Babban Yaro Tayi Martani Mai Zafi Ga masu cemata Karuwanci Ya kare an Dawo Maula

Cikin Fushi Maryam Babban Yaro Ta Fito Tayi Martani Kan Mutanen Da Suke Ce Mata, “Ta Qare Mata Ta Dawo Shoshiyal Mediya Tana Maula”, Tun Kwanakin Baya Ne DaibMutane Su Taso Jarumar A Gaba, Inda Kowa Ke Fadin Abun Dake Bakinsa Mai Dadi Da Marar Dadi.

Cikin Fushi Da Ɓacrin Rai Maryam Babban Yaro Tayi Martani Mai Zafi Ga masu cemata Karuwanci Ya kare an Dawo Maula
Cikin Fushi Da Ɓacrin Rai Maryam Babban Yaro Tayi Martani Mai Zafi Ga masu cemata Karuwanci Ya kare an Dawo Maula

Da Yawa Dai Suna Cewa Mata Harkar Karuwancin Da Takeyi Ya Kare Mata. Shiyasa Yanzun Ta Dawo Ga Allah. Kuma Ta Fito Shoshiyal Mesiya Tana Maula, Wannan Lamarin Ya Harsala Jarumar Inda Ta Fito Tayi Bidiyo Domin Yin Martani Ga Wadannan Mutanen Masu Fada Mata Ire Iren Wadannan Maganganun Da Basu Dace Ba.

Jaruma Maryam Gidado Dai. Jaruma Ce Da Taja Zarenta A Shekarun Baya, Inda Tayi Fina Finai Masu Dama, Sai Dai Kuma Daga Baya Anzo An Daina Amfani Da Jarumar A Yawancin Fina Finai Da Akeyi.

Shekarun Baya Kadan Dasu Gabata Ansha Fama Da Jarumar Wajen Nuna Rashin Jinta A Fili, Inda Take Yawan Jawo Ma Kanta Magana, Amma Yanzun Jarumar Daga Ganinta Jikinta Yayi La’asar.

Kadan daga cikin abubuwan da jarumar take fadi shine

Assalamu alaikum sunan Maryam Jibrin gidado wanda kunka fi sani da maryam baban yaro, kuyi hakuri akwai maganganu da nake so nayi a gurguje naji wasu maganganu da mutane suke fadi wai ina neman taimako na zamo abu tausai to ku sani babu maraya sai ragu.

Ni na dauki na shigo tiktok nayi having funny nawa na da social media ka shigo media amma ba kazo kaci zarafin wannan ba wannan taci zarafin wani ba, kun dauka wannan shine waye .

Ni ba fulatane ce duk abinda nake yi sana’a ta ce wanda suke gidan iyayensu suke fita sunayi kuma su dawo gida wasu a gaban iyayen suke yi.”

Ni kuma ba’a gaban iyayena nake ba kuma da yarda su na fita da albarka su na fita kuma ina da ilima daidai gwargwado da boko dana addini”.

Zaku iya sauraren sauran bayyani daga bakinta a cikin wannan faifan bidiyo.

https://youtu.be/4naQZodhJww

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button