Kannywood

Bidiyo: Lamarin ‘Yan Film Ya Munana , ANa Zina Da Luwadi Da Yan Fim – cewar Jarumi Aminu J Town

Wannan mawaki ne ya danganta kansa da ‘yan Hausa fim, ya goyi bayan duk abinda Sheikh Dr Idris Abdul-Aziz Bauchi ya fada akan barnan ‘yan film

Zaku ji inda yake bayyana cewa ana Zina da Luwadi da mata ‘yan Hausa film wato ana nemansu ta gaba da baya, sannan yace akwai maza ‘yan film da ake Luwadi da su

A cewarsa duk wani mugun aiki na fasadi da fasikanci wanda Allah Ya haramta ana aikatashi a tsakanin ‘yan film, yace ‘yan film basa koyar da tarbiyya sai dai su lalata tarbiyya

Bidiyo: Lamarin 'Yan Film Ya Munana , ANa Zina Da Luwadi Da Yan Fim - cewar Jarumi Aminu J Town
Bidiyo: Lamarin ‘Yan Film Ya Munana , ANa Zina Da Luwadi Da Yan Fim – cewar Jarumi Aminu J Town

Yanzu ya rage wa su Sheriff Momo su fito su kalubalanci wannan dan uwa nasu a Kotu idan sharri ya yiwa ‘yan film

Allah Ka mana tsari tsakanin mu da ‘yan film أمين يا حي يا قيوم

Ga bidiyon nan ku saurara.

 

Martanin Mutane

@aunty _maryam_revenge:wannan hakka yake dama sanar da za,ace maza basa gaba sai mata ai abar bincikece Allah yaganar damu gabakidaya yadoramu kan hanya madaidaiciya

@@rufai_yunusa:ka fadi gaskiya ka kunyatar da shaita …an jinjinama bross

@aunty:dadina da kai akwia fadin gsky komai dacinta haka kwanaki da zakayiwa bosho mgna k hda har kanka

@Yusuf Muhammed966:gaskiyane Allah yakawo maka wata Sanaa Mai albarka gaskiya ka birgeni akan maganan

@nasir imran :kasan gaskiya am’ma baka amfani da itah gky kafadi gsy kace waka haramunne mezaihana katashi kanemi Sana’a Allah dakanshi yace katashi in taimake

@Xtrover:ka fadi gaskiyar da babu wanda yake cikin system din kuma ya yadda ba dai dai yake ba, Allah shiryar da mu baki daya

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button