Labarai

Yerima Muhammad bin Salman yayi Alƙawarin baiwa ko wani dan kwallo kasar kyautar Mota Rolls Royce kan doke Argentina

Yerima mai jiran gado a Saudiyya, Muhammad Bin Salman ya yi alkawarin bai wa kowanne daga cikin ‘yan kwallon kasar da suka suka yi nasara a kan ‘yan wasan Argentina, kyautar motar alfarma kirar Rolls Royce Phantom.

Yeriman na Saudiyya, ya nuna farin ciki ne da nasarar da kasar ta samu musamman ganin cewa Lionel Messi da kansa na cikin wasan da suka fafata a ranar Talata inda wasar ya tashi 2-1 .

Kimanin dalar Amirka dubu 460 ne dai kudin kowace motar ta Rolls Royce Phantom yake.

Wanda idan ka chanza wanann kudin a Naira yadda ake chanza kudi a kasuwar fage motar ta haurawa sama da miliyan 322,000,000.

Hausawa kance garin dadi na nesa tun daga kwallon farko yan wasan saudia Arabia sun fara shan romo ina ga sunkai ga wani mataki.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button