Kannywood

Yau Burina Ya Cika – Inji Amarya Ruƙayya Dawayya

Yau Burina Ya Cika - Inji Amarya Ruƙayya Dawayya
Yau Burina Ya Cika – Inji Amarya Ruƙayya Dawayya

Amarsu Ƴar Lelen Ango Jaruma Ruƙayya Dawayya tace burinta ya cika a yau bayan da aka ɗaura aurenta da Isma’ila Na’abba Afakallah.

Dawayya ta bayyana hakan ne a zantawarta da Freedom, kamar yadda zaku gani a wannan bidiyo da ya ƙunshi yadda aka ɗaura auren da kuma sauran jaruman Kannywood da suka halarta, har ma da tsaraba daga gidan su amarya.

Jarumar Ruƙayya Dawayya tana mai cewa

Alhamdulillahi amen ya rabbi bansan irin wane irin farin ciki zanyi ba Burina ya cika Allah ya bamu zama lafiya amen muna bukatar addu’a ga yan uwa su taimaka mana da addu’a.

Amarya ta kara da cewa Allah ya baiwa yan uwanta mata na harka sana’a da sauran su maza je managar ta irin nawa amen nagode.”

A wane gefe cikin wannan bidiyo zaku ga yadda anka daura aurin a cikin masallaci wanda jarumai masoya sunka hallara a wannan waje.

Ga bidiyon nan ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button