Labarai

Wani lokacin ƴan iskan maza sun fi iya soyayya – Fatima Umar

­Wata budurwa ma’abociya amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Twitter mai suna Fatima Umar ta bayyana irin mazan da su ka fi iya soyayya.

Yayin da mata da dama ke neman maza natsatstsu da hankali, ita ra’ayinta dangane da maza wadanda su ka fi lakantar soyayya.

Wani lokacin ƴan iskan maza sun fi iya soyayya, Fatima Umar
Wani lokacin ƴan iskan maza sun fi iya soyayya, Fatima Umar

Budurwar wacce tayi wallafar tare da hadawa da wani hotonta wanda ta dau kyau, ta bayyana cewa maza ‘yan iska sun fi iya soyayya.

A cewar Fatima, wani lokacin maza ‘yan iska sun fi iya soyayya maimakon maza masu natsuwa.

Kamar yadda ta wallafa:

Wani lokacin ‘yan iskan maza sun fi iya soyayya.

Tabbas wannan wallafar ta dauki hankali kwarai, inda wasu ke ganin gaskiya maganarta, wasu kuma na ganin akasin haka.

Hausaloaded ta samu tattara martanin mutane da sunkayi a karkashin wannan rubutu da ta wallafa.

@Yusuf isah Haruna cewa yake: Wlh inkikai wasa se wani ya yageki completely kuma be gama kai sako ba dan gidanku tunda kai kayi yakemuku.

@Yakubuyusuf : Idan sun Hada da Yan ISKAN MATA Kinga Sai SOYAYYA tayi Kyau

@over thinking cewa yake: Wani lokaci Yan iskan Mata sunfi rowar rufaida da rijiyar da Inka zura gugar ka sai dai kazuba Mata baka jawo bah

@A’Hab cewa yake : Gaskiya ne kam yakubu,kaga idan aka hada da dan tumbi ma tafiyar zata fi kyau

@Ibrahimgarba yana cewa : Bahakabane. Wasudai suke Bata wasu. Kiyi addu a.sai allah yabaki nagari. Domin addu a. Tana maganin komai arayuwa

@muhammad815 yana mai cewa : Eh, tabbas tunda y’ar iskar yarinya ita take kasancewa da dan iskan Namiji kam

@abdullahi salisu : Kuma sunfi iya karyaba wlh dik makaryata ne irinsu kibi a hankali wlh akwai magana a bakinsu kamar gidan rediyo

@khalid Abba yace : Aikuwa Babu mai shaawar dan iskan namiji sai dai in macen ma hakan take….. Saboda ustaz ai da hadisin annabi ma zai koya ya miki soyayyar..

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button