Naji Ɗadin kama Wakilin Iblis a Ban kasa Mr 442 – cewar Datti Assalafy
Bayan kawo rahoton hukumar kasar Njiar ta kama mawaki Mr 442 da daraktansa Ola of kano a nijar yayinda sunkayi yikurin yin passport na zuwa wata kasa inda sunka kama su.
Shine fitaccen marubucin nan na kafa Sada zumunta ta facebook Datti Assalafy ya nuna jindadinsa da murna yadda anka kama wadanda hatsabiban yara inda ya wallafa a shafinsa kamar haka.
“ALHAMDULILLAH
Na samu labari cewa Gwamnatin Kasar Nijer ta kama wannan sh@idanin yaro wakilin iblis a ban kasa Mista 442
Kamar yadda na ga rahoton, ance wannan haihuw@n asara yayi yunkurin mallakar International Passport na Kasar Nijer ne ta mummunan hanya wanda hakan babban laifi ne
Dama tun asali hanyoyin kamun Allah suna da yawa, komai kuma lokaci ne,duk iskancin mutum da tasirinsa watarana zai gushe
Muna rokon Allah Ya tabbatar da al’amarinSa akan Mista 442أمين”
Martanin mutane da sunkayi a karkashin wannan posting din.
@habibullahi Abubakar: Tun Jiya Nake Jiran Pst Din Ka Sai Yanzu
Toh Maddalah Muji Dadin Wannan Kamun Da Akai Musu ALLAH Yasa A Hukunta Su Dd Laifin Da Suka Tabbka
@Muhammad Bilal: Kaiii JAMA,a wlhy kunsawa bawan Allan Nan Ido Sai kace Yafikowa ta,ASA wata kila Wani mexaginnashi yafishi aikata sa6o awajen Ubangiji me makomkumasa addu,a Allah yafitardashi sai Kuna zaginsa hkn ba daidaii bane ga Duk Wani Mai tauhidi Allah Yasa Mudace Ameen..
@moofy : Na zauna a nijar kusan shekara biyu.Basa wasa da doka Gaskia.Kana takawa zasu takaka kokai dan gidan waye