Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau A Cikin Shirin Wakandaforever” Da sunka Ja Hankali Mutane
Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood da kuma Nollywood Rahama Sadau ta bayyana a cikin wani fefen bidiyo a cikin shiga ta irin mutanen kudu,kamar yadda majiyar mu ta zakulo muku bidiyon,mun lura ta dauke shi ne a wajen wani shiri da suke shirin dauka a kudancin Najeriya wato Nigerian Film a turance.
Jarumar Rahama Sadau ta samu shiga cikin wani sabon shiri da kudancin Nigeria mai suna Black panther wanka for ever wanda itace mace ta farko a arewa da ta samu shiga wnanan shiri.
Wannan shirin ko a kudancin Nigeria ba ko wace jaruma ce ta samu shiga wannan shiri ba amma sai gashi Rahama Sadau yar jihar kaduna kuma jarumar masana’antar kannywood ta samu shiga wannan shiri.
Ga hoton nan ku kalla.