Kannywood

Arzikin Bana: ƙibar Tsohuwar Matar Ado Gwanja taja Hankalin Mutane Sosai (bidiyo da Hotuna)

Advertisment

Wallafar Bidiyon Tsohuwar matar Ado Gwanja Maimunatu Ya Ja hankalin Mutane sosai a kafar sada zumunta.

Bayan awanni kusan 48 da wallafa bidiyon Maimuna tsohuwar Matar Ado Gwanja a shafin ta na Tiktok, mutane da dama sunyi mata ca Maimuna din, wasu suna rokonta da takoma gidan tsohon mijinta Ado Gwanja,wasu kuwa masu gani har hanji cewa kawai sukeyi tayi matukar kara kyawu da kuma kiba bayan rabuwar Ma’auratan biyu.

Haka dai mutane da dama sukaci gaba da bayyana ra’ayoyin su a karkashin bidiyon Maimuna din.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin labarai da dumidumin su.

Advertisment

Ga sunan kasa ku kalla.Allah Bana: ƙibar Tsohuwar Matar Ado Gwanja taja Hankalin Mutane Sosai (bidiyo da Hotuna) Allah Bana: ƙibar Tsohuwar Matar Ado Gwanja taja Hankalin Mutane Sosai (bidiyo da Hotuna) Allah Bana: ƙibar Tsohuwar Matar Ado Gwanja taja Hankalin Mutane Sosai (bidiyo da Hotuna)

 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button