Hausa Hip Hop
MUSIC : Safara’u SAFAA – Data Ft Mr 442
Safiya Yusuf wanda anka fi sani da Safara’u kwana casa’in wanda yanzu ake kira da SAFAA.
Ta fitar da sabuwa wakarta mai suna “Data”.
Wakar data wakace da take yi na cewa duk yadda rayuwa take yi da ka kai kayi kokari kasa data.
Shin ko miye dalilin wannan wakar ta data zakuji a cikin wannan Waƙar.
Sai kuyi Amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka.