Bidiyon wasar Mr 442 da SAFAA,Malika A Maiduguri ya tayar da ƙura
Mr 442 da Safara’u sun bawa duniya mamaki a wasan su da suka gudanar a jiya 1 ga watan October na shekarar 2022. A garin Maiduguri wanda suka hada masoyansu guri daya domin gabatar musu da gagarumin wasan su.
Mawakan a da anji kishin-kishin din Safara’u tana fadin bazata halarci taron ba, sai kuma daga baya ta fito tace da wasa take yi. Wanda hakan yasa masoyanta suketa korafi kan cewa meyasa bazata halacci wasan ba.
Mutane kafin tace da wasa takeyi din har sun fara fadin tana jin tsoron kar ayi musu duka ne kamar yadda muka rawaito muku a watannin baya sun sha da kyar a garin Kaduna. Wanda akayi musu duka.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken wasan da Safara’u da 442 din sukayi a garin Maiduguri anan kasa. Tare da sabuwar mawakiyarsu Malika.
https://youtu.be/aOp6vanGjGU