Labarai

Alamomi 10 Na Mutum Mai Raunin Zuciya

Dalilan Dake Jawo Kan Nonuwan Mata Yake Kara Tsini Idan Sun Kamu Da Sha'awa

1. Ba za ka iya cewa mutane ‘a’a ba, ba tare da jin laifi ko kunyar mutum ba.
2. Yin kuka lokacin da kake keɓe amma ba za ka gayawa kowa ba saboda kana tsoron abin da mutane za ce game da kai.

3. Kana saurin yarda da kowa a matsayin aboki ne. Kana baiwa kowa yarda da zama da kowa da zuciya daya.
4. Kana yiwa kowa tsammanin na gari kamar yadda kake. Da zuciya daya ake mu’amala da mutane
5. Ba ka damu da yadda wasu ke makalewa a jikinka domin cimma burin su ba.

6. Ba za ka iya cutar da mutane da gangan ba.
7. Ba za ka iya bayyana zuciyar kaba ba tare da rushewa da kuka ba.
8. Kana da hankali da hikimar gane mutum idan ya sauya maka amma baka iya daukan wani mataki akan hakan.

9. Kana da zuciyar son taimakawa mutane. Kana kana saka kanka a matsayi mara dadi da wani yake ciki.
10. Kana da kokarin daidaita mutanen idan sun samu matsala. Su kuma mutane basa iya baka hakuri idan sun bata maka.

Wadannan sune manyan alamun duk wani mutumin da yake da raunin zuciya. Kuma hakan ba gazawa bane domin haka nan Allah Ya yisu.

Dalilan Dake Jawo Kan Nonuwan Mata Yake Kara Tsini Idan Sun Kamu Da Sha’awa

Alamu na zahiri idan mace ta kamu da sha’awar Jima’i shine yadda kan nonuwanta suke kara tsawo da tsini. Wan lokacin kuma ya kumbura.
Ka nonuwan mace yakan yi saurin aika sako zuwa kwakwaluwan mace domin sanar da ita macen fa tana bukatar namiji.

Kuma wannan girman da kan nonuwan mace keyi yana iya kaiwa har kusan kashi 25 na ainihin tsawonsa.
ClevelandClinic yana cewa, da zaran mace ta murzu wajen mijinta har ta kamu. Nan take jijiyoyin dake rike da kan nonuwa suke maza su sanar da kwakwaluwanta daga nan sai taji gaba daya jikinta ya dauka kuma tana bukatar namiji.

Sai yanayin jikinta ya sauya nan da nan kuma sai kan nonuwan ta su kara girma ta hanyar kumburi ko tsawo.
Iskar da mace take shaka da yake fitowa daga jikin mijinta, suke sa mata kara shaukin sonsa, daga nan kuma sai sha’awarta ya motsa, sai kan nonuwan ta su kara girma.

A darasi na gaba zamu kawowa maza magidanta yadda zasu yi wasannin motsa sha’awa da kan nonuwan matansu.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button