Sarkin waka ya sha alwashin daure duk wanda ya sake zagin iyayensa
Ajiya sarkin waka ya wallafa wani video yana rokon mabiyansa da wallafa shi shafukan su da salon due a Tiktok domin kauracewa gargadinda dandalin suka yi masa in ba haka ba zasu rufe masa shafi idan ya fito ya nemi alfarma masoyansa domin ta haka ne kawai zai ceto shafinsa daga barazanar shi da ake.
Duk Wanda Ya Sake Zagina Zan Dauki Kwakwaran Mataki Akai, Koda Ace Iyayen Mutum Zasu Kama Kafata Suna Rokona Saina Fincike Sai Dai Ace Bani Da Mutunci, Cewar Nazir SarKin Waka.
Cikin Fushi SarKin Wakar Yayi Martani Mai Zafi Game Da Mutanen Dake Zaginsa Da Wasu Manyan Mutane Ko Malamai A Shafin Sada Zumunta, Inda Yake Cewa Ana Yawan Zaginsu Sai Yasa An Kama Yaro Sai Iyayensa Suzo Suta Magiya.
Inda Ya Kara Da Cewa Abun Fa Ya Isheshi Don Haka Yanzun Zai Dauki KwakwKwaran Mataki Akan Ire Iren Yaran Nan Da Basu Da Kunya Kuma Basa Ganin Girman Iyayensu. Mun Kawo Muku Cikakken Bidiyo Inda SarKin Wakar Ke Magana Kan Irin Hukuncin Da Zai Dauka Kan Masu Zagin Nasa.
Ga cikakken Bidiyon nan sai ku Saurara domin jin bayyanin sarkin waka Naziru M Ahamd.