Nakan Baiwa Mahaifiyata Aron Mijina Idan Banda Sha’awa
Abun mamaki baya karewa a duniyar nan inda ranka kasha kallo yanzu wane irin abu ne wannan ace ƴa zata baiwa mahaiyarta aron mijinta wanda yake matsayin ɗa a wajenta.
Shi kuma tana matsayin uwa a wajensa amma ace tun tare a daki daya, a gado daya a mayafi daya har su aikata lalata shin idan uwar ta samu ciki miye matsayinsa a wajen ita ƴar da uwar.
Majiyarmu ta samu wannan labari ne daga shafin malamin tsangayar tonga inda ya kawo wannan labari mai ban al’ajabi.
“Abun mamaki da al’ajabi dai a kullum baya gushewa mai rai.
Wata matar aure ta bayyana yadda take barin kanwarta da mahaifiyarta suna zina da mijinta.
Mardi Brooks tace ta yanke shawaran shawo kan mijinta ya rika zina da kanwanta da mahaifiyarta idan mijinta yana da bukata ita batada shi.
Tace maimakon mijin nata yaje can waje yayi zina da wasu matan. Gara ya turmushe uwarta ko kanwarta.”