Hausa Musics
MUSIC : farfesan waka – Tarbiyya ft Najaatu Ta’annabi
Suleman farfesan waka ya zo muku da sabuwa wakarsa mai suna “Tarbiyya” wanda zakuji yadda yayi kalamai sosai kan yadda talakan Nigeria.
Wanda wannan halin da Nigeria tace sai dai muce Allah yayi mana sauki amma wallahi a Nigeria Allah ne kawai ke son talaka.
Farfesa waka yayi wannan waka ne tare da abokiyar aikinsa Najaatu Ta’annabi wanda wakar ta samu aiki sosai.
Kuyi amfani da alamar download mp3 domin saukar da wannan waka.