Kannywood

Matar Marigayi Umar Malumfashi (Bankaura) Da Ƴaƴan Sa Sun Bayyana Yadda Su Ka Yi Bankwana Da Shi



A cewar matar ta sa: “…tun da aka yi masa allurar ɗauke raɗaɗi, ya yi bacci sakamakon zafin aikin mafitsara, bai sake farkawa ba, da haka Allah Ya karɓi rayuwar sa…”

Malam Umar Malumfashi ya shafe watanni yana jinya a asibiti inda matarsa tana gayawa manema labarai sunyi jinya a asibiti yakai sau ukku.Matar Marigayi Umar Malumfashi (Bankaura) Da Ƴaƴan Sa Sun Bayyana Yadda Su Ka Yi Bankwana Da Shi

Muna yiwa malam umar fatan Allah ya jikansa yayi masa rahama da dukkan kullihim musulmi.

Domin jin cikakkiyar hirar ta mu da su da kuma tattaunawa da ɗaya daga cikin makwaftan sa. Kamar yadda Nagudu tv sunka zanta da mai dakinsa da kuma makwabtsa.









Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button