Labarai

Yadda Kwanciyar Tsiraici Yake Karawa Mata Lafiya

Kwanciya tsirara musamman ga matan da suke da aure ba karamin alfanu yake dashi ba ga lafiyar mace da kuma harkar auratayya.
Ga wasu jerin alfanun da duk wata macen da take kwanciya tsairara idan tana da aure zata iya samu.

1: Kwanciyar tsiraici ga mace mai aure yana kareta daga cutar fitar iska daga gabanta.
Matan da suke abunda ake kira tusan gaba wani hanyar da masana suka gano wajen fidda wannan iskar dake cikin gabanta ya surutai idan ana saduwa da ita sai ta kwanciya tsirara.
2: Haka nan kwanciya tsirara ga mace mai aure yakan kareta daga wani cutar da ake samunsa a jikin kamfe. Inda ruwan dake zubowa daga gaban mace idan ya bata mata wandonta cutan yake shiga.
Wannan cutar yakan sa gaban mace yayi ta kaikayi yadda idan ta susa sai gabanta ya daye.
Wani lokacin kuma ita wannan cutar ce ke sa mace ta rika fidda wani farin ruwa a gabanta. Hakan ne masana sukace idan mace na kwanciyar bacci tsirara, to wadannan kwayoyin cutan bazasu iya yin tasiri ba a jikin mace.
3; Kwanciya tsirara ga mace mai aure yakan sa tayi bacci mai nauyi saboda rashin komai a jikinta na sa ta wataya.
Kaya musamman masu nauyi sukan hana mata sakewa a lokacin kwanciyar bacci.
4: Bayaga gyara fatar mace, bacci tsirara ga mata ya kan sasu kara yin kyau.
Iskan dake samu sararin shiga jikin mace ko ina na kara mata, lafiya kyaun fata yadda zata dawo tayi kyau sosai.
5: Duk macen da take kwanciya tsairara cikin sauki take motsawa mijinta sha’awar sa.
Idan mijinki mai daukan lokaci baya kusantarki ne, ki tsoro kwanciyar tsiraici zaki ga ya dawo yana matsamiki.
Ganin wasu sansa na jikin mace murararan, suna motsa sha’awar namiji cikin sauki.

Kwanciya tsirara ba yana nufin cewa zakiyi tsirara bane ki wangale kafafuwanki domin iska ya rika shiga gabanki ba. Wannan ba shi ake nufi ba. Kina iya kwanciya daga ke sai zani a daure. Haka nan kina iya amfani da kayan bacci marasa nauyi musamman masu bayyana suranki.
Abunda ake hani dashi shine kije ki tima kaya masu nauyi a jikinki musamman wandu masu matsaiwa ki kwanta da shi.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button