Hausa Series Fim
SANARWA! akan LABARINA SEASON 5 daga Bakin Aminu Saira
A yau din nan jagoran shirin Labarina series mai dogon zango yayi bayyani inda anka kwana game da kashi na biyar na 5 season 5
Wanda idan baku manta mun kawo muku rahon cewa za’a dawo haskaka wannan shiri labarina a cikin watan July wanda yanzu muna cikinsa.
To yanzu shine wanda za’a sanya Tallar fim din labarina kashi na Biyar wato season 5 sha biyar ga wannan wata wato kenan ranar Litinin.
Duk nasan kuna bukatar amsa wannan tambaya hausawa kance waƙa a bakin mai ita yafi daɗi ga faifan bidiyo nan ku saurara jawabin akan labarina