Labarai
Rukayya ta mutu kafin kwana 15 adaura aurenta ƙanwarta ta aminta a daura aurenta da agon yayarta
Advertisment
Bayan Rasuwar Rukayya Ana Saura Kwana 15 A Ɗaura Aurenta, Yanzu Haka Ƙanwarta Fatima Ta Amince Ta Zama Madadin Yayarta Na A Ɗaura Aurenta Da Saurayin Yayar Tata
Rukayya Allah ya karbi rayuwarta kafin kwana goma sha biyar 15 a daura mata aure Allahu Akbar Allah mai girma labarin ya girjija mutane musamman a kafofin sada zumunta.
Bisa tattaunawa da kuma maslaha an samu kanwar margayiya Rukayya mai suna Fatima ta amince da a daura aurenta da saurayin yayarta kamar yadda katin gayyata ya nuna ba’a chanza lokacin dauren auren ba.
Advertisment