Labarai

Labarin Fatima Abu ya kara muni Mutane ku tausayawa wannan budurwa ta ƙara shi wani mawuyacin hali

FATIMA tana cigaba da haduwa da jarabawa bayanda mumunar kariyar da samu a kafarta sanadiyar tukin ganganci da wani matashi yayi a sokoto.

Bayan Kai Fatima asibiti da Yanke kafar a yanzu haka Fatima na fama da jarabobi guda ukku da suke naiman agajin gaggawa, Fatima na fama da shari’a,rashinkudi da fuskantar kara yankewar kafarta saboda kwayoyin cuta da sukeci gaba da mamaye kafarta saboda rashin yimata igantaccen aiki.

Yanzu haka Fatima na Abuja kwance a asibiti ana kokarin sake Yanke Wani bangaren kafar da tasamu kariyar saboda rashin igantaccen aiki da akayi mata daga asibitin garin sokoto.

Yanzu haka dai fatima sun asibiti abuja domin kara duba lafiyarta wannan yayi sanadiyar za’a kara gunci kafar daga inda anka yanka a nan Sokoto wanda a cikin wannan bidiyo zaka fahimci fatima tana cikin mummunan hali tare da ban tausayi sosai.

Fatima tana neman taimako mutane duba yadda sunkaje kotu amma sai labari ya chanza na rashin halarta alkali kotu tare da hana manema labarai daukar rahoto a wajen wanda ya nuna cewa Fatima bazata samu adalci a wannan kotu ba duba da yaron dan wasu sune.

Ga Bidiyon nan domin karin bayyani.

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button