Labarai
Karshen Tika tika tik Mr 442 Yayi Martani Mai zafi kan masu Cewa musu ƴan iska
Advertisment
Mawaki Mr 442 Yasaki Wani Sabon Bidiyo a shafinsa na TikTok cikin Fushi Inda Yayi Zazzafan Martini ga Masu Zagin Su Kuma Suna Kiran Su da Yan Iska.
Hakan ya Matukar batawa mawakin rai kuma Ya Gaji da abinda akeyi mashi Domin Kuwa Yayi Magana Cikin Fushi Sosai da Sosai Akan Masu Zagin Su Suna Kiran Su da Yan Iska.
Ga Vedio nan
Advertisment