Labarai

Innalillahi! Yaje Har ƙabarin Mahaifiyarta ya zazzahta kan Rikicin TikTok

Advertisment

Tirkashi! Yaje Kabarin Mahaifiyarta Ya Raba Kafa Ya Zazzageta Kan Rikicin Tiktok, Abu Kamar Wasu Ya Fara Ta6ara. Musifar Har Takai Ga Haka, Wani Matashi Yaje Kabarin Mahaifiyar Wata Yarinya Inda Ya Zazzagi Kabarin Nata Dalilin Fada Da Sukeyi Da Yarinyar.Innalillahi! Yaje Har ƙabarin Mahaifiyarta ya zazzahta kan Rikicin TikTok

Lamarin Tiktok Ya Wuce Duk Yanda Ake Tunani Inda Musifar Take Kara Bayyana. Wani Dan Daudu Yaje Ya Raba Kafa Kan Kabarin Wata Da Suyi Rigima Da Ita A Shafin Tiktok Din. Inda Ya Dura Mata Ashar, Kan Cewa Ya Rama Abin Da Akayiwa Mahaifiyar Tashi Ne.

Inda Yace Itama Yarinyar Taje Gidansu Ne Ta Zazzagi Mahaifiyarsa, Shine Shima Yazo Kan Kabarin Mahaifiyarta Domin Ya Ramawa Mahaifiyar Tashi Cin Mutuncin Da Akayi Mata.

Wannan Lamari Ya Girgija Mutane Da Dama. Domin Da Yawa Wasu Har Kuka Saida Sukayi, Wasu Kuma Sunyi Jimamai Sosai Kan Afkuwar Lamari, Murja Ibrahim Itama Ta Bayyana Bacin Ranta Kan Wannan Lamarin. Inda Tace Yakamata A Kama Wanann Mutumin A Hukuntashi Kan Mummunar Abun Daya Aikata.

Ga bidiyon nan kasa ku kalla.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button