Labarai
(Bidiyo) Bayyanin Yadda Kalolin Nonon Mace Yake – Dr Na’ima
Advertisment
A cikin wannan bidiyo da Dr Na’ima keyi domin wayarwa da yan uwanta mata cikin shin “Girls Talk Series”.
Inda tayi bayyanin yadda kalolin maman mace yake daga budurwa har zuwa tsohuwa wanda kuma tabbas akwai wanann kalolin domin kuwa hausawa nace ciwon ƴa mace na ƴa mace ne.
A cikin wannan bidiyo zaku yadda ta zaka kala kala har guda bakwai wanda tace duk akwai su a jikin ya mace wanda akwai wanda idan mace taga tana da shi to sai ta garzaya abisiti domin a duba lafiyar ta.
A cikin taken rubutun tayi magana akan cin zarafin mace saboda nonon ta wanda haka yake ko a cikinsu matan suna zolayar maman wace kala kazane da dai sauransu
Advertisment
Ga bidiyon nan muzo muku da shi domin ilmantarwa.