Labarai
(Bidiyo) Akan Muhammadu Buhari Nake magana ba da House Boy ba – Sheikh Bello Yabo Sokoto
Advertisment
Shekaranjiya ne zuwa jiya ake rade raden an kama Sheikh Bello Aliyu Yabo Sokoto akan wai ya ambaci Garba shehu inji masu cewa ankamashi.
Amma Malam Bello Yabo Sokoto yace shi da Muhammadu Buhari yane bada house boy ba, Garba shehun tsiyar me shi a wa a Nigeria.
Malam ya kara da cewa kuda Allah zai kama wani nika tsoro idan an kamani akaini lahira bani tsoron kamu wallahi.
Malam ya kara da cewa abinda na fadi ba’a dakin matata na fadi ba cewa nayi Muhammad Buhari amanar da anka bashi yaci amarnmu.
Advertisment
Malam yayi maganganu sosai a jiya cikin Masallacin sa da ke kofar gidansa ga bidiyon nan ku saurara.