Labarai
Alkali yaƙi zuwa Kotu kuma an hana Yan jarida Daukar Rahoto, Shari’ar fatima da anka cirewa ƙafa
Advertisment
A yau ne kamar yadda muka kawo muku labarin cewa yaron nan yayi sanadiyar kyakkyawar yarinyar Fatima ta koma musaka yau ne ake Shari’ah inda yanzu haka Alƙalin kotun da ke jihar Sokoto bai halarci zaman kotu ba.
Yayinda kuma anka hana dan yan jarida daukar rahoton rashin zuwa wajen kamar yadda wani mai suna Jalaludeen Aliyu Ya ruwaito a shafina na facebook yana cewa.
“Akwai damuwa a kasar nan.
Fatima yarinyar da wani Yaro ya buge da mota sai da aka cire mata kafa , yau 29 August an zo court.
Advertisment
Brother Fatima yake gaya min Alkali bai zo bah , kuma an hanama yan jarida dauka , kamar de ana so a chanza labarin nan.
Allah ya kyauta…
Justice for Fateema”