Labarai
Wallahi da mata zasu bar baiwa maza kansu suna lalata da mun Auru – Jamila Ibrahim
Jamila Ibrahim shugabar gidan home of solace tayi kira ga mata yan uwanta da su daina baiwa gayu kansu suna rage dare domin su samu su auru ta wallafa wannan rubutu a shafinta a Facebook.
“Wallahi da mata zasu bar zina wlh da dayawa da mun auru ba’ayi kwantai ba , saboda ana dan bawa gayu da maza suna rage zafi shiyasa suma mazan basu son Auren ..
Sai kaga saurayi da yammata goma ashirin kowacce yana zuwa tabawa ina zaiyi aure ? Tunda ko meh Auren cefane kawai zai gwada masa
Ai dole idan sukaga ba mafita mafarkin safe daban na dare daban dole koda yar kama kama zaiyi yayi auren dole yayi
Ya Allah gamu gareka ka karemu daga sharrin zina ka bamu mazaje nagari”