Karuwai Sun Kara Farashin Hajar Su
A yau din nan kungiyar masu sana’ar fata sun yi ikirarin cewa yau din nan su. Ƙara farashin hajarsu kamar yadda Tonga Abdul Tonga ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
“Kungiyar karuwai masu sana’ar zina sun kara farashin hajarsu saboda yadda rayuwa tayi tsauri a kasar Kenya.
Karuwan, wadanda suka bada wannan sanarwa a babban birnin kasar sukace yanzu haka dai babu abunda yake tabuwa a kasar na Kenya saboda komai ya kara farashi, wannan yasa dole suma suka ga ya dace suyi kari.
Yanzu haka dai farashin mari ka tashi ba tare da taba nonuwa ba da a baya suke bada shi akan farasin shellin 300, yanzu ya koma shellin 500 wanda yayi daidai da naira dubu biyu . Shi kuma faranshi taba ko ina da ko ina ya haura zuwa 100 na kasar kwatankwacin naira dubu uku da dari biyar.
Su kuma mazan dake shiga ba makari yanzu dole sai sun biya kundin na Kenya dubu 3. Dai dai da naira dubu 11 kudin Nigeriya.
A sanarwa tasu sunce wannan farashin ya soma aiki ne nan take daga 30 ga watan nan na Yuli.
Wannan dai shine hanyar da wasu mazan suke salwantar da kudin da ya kamata su kula da iyalansu akan karuwan mari ka tashi.
Allah Ya shirya.”