A wajen karatunsa na yau malam ash sheikh Bello Yabo Sokoto yayi rokon Allah ya basu dama su kame wadanda sunka ce zasu kama.
Malam yace inda sune kuke makewa wallahi da ko zaginku bazamuyi ba saboda.
Amma dan Allah ku saku wadanda kunka kama amma ku kame wancan wallahi har albarka zamu sanya muku ni dai wallahi ban rokon ku sake su.
Malam yace har ruwa sai na zuba ka ƙasa na sha.
Ga Bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/BOf_TB4ce9g