[Bidiyo] Duk musulmi dazai zabi Tinubu Allah ya naɗe hannunsa – Cewar wani Malam
Wani matashin malami a wajen karatunsa inda yayi addu’a babba wadda ta fata karede shafukan sada zumunta inda shi da kansa yace a dora karatun a social media.
Ga abinda malamin yake cewa:-
“Yah Allah duk wani musulmi da zai je ya ɗangwalawa tinubu Allah ya naɗe hannunsa kuce amen da gaske wallahi tallahi nifa ina fada bazamu zabesa ba.
Fitowa zamuyi ƙarara muna fada,kuma kunsan wani abu idan ya baku kudi ku karba kuna da ayyah ma ku kashe in baka da mata kayi aure ,in matar daya ka kara ta biyu,in bakada gida kana gidan haya ka saya gida ku karbi tinubu amma karka karbesa kunji dan Allah wannan karatu a dora shi a social media.
Ku har bashi kawai,ku kallemu ku gani mu ba malaman gwamnati bane yace maganar albani zaria ce ita gaskiya zamu fade ta.”
Ga bidiyon malam nan inda yake fadin haka.