Labarai
Allahu Akbar ! Ta Rasu Saura Kwanaki Goma Sha Biyar Ɗaurin Aurenta
Advertisment
Kamar Yadda Kuke Gani, Allah Yayiwa Wannan Amarya Rasuwa Ana Saura Yan Kwanaki Bikinta. Shafin labarai na ruwaito
Ta Rasu Saura Kwanaki Goma Sha Biyar Ɗaurin Aurenta Kamar Yadda Rahotanni Suka Baiyana.
Allah ya yiwa Rukayya Ibrahim Toro rasuwa a jihar Bauchi, Rukayya ta rasu yau, inda ya rage saura kwanaki 15 ɗaurin Aurenta.
Advertisment
Anan Muke Addu’r Ubangiji Allah ya jiƙanta Ya Gafarta Mata Da Rahama Mukuma Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani Amin