Labarai

Yadda shugaban Wuff Suleiman yayi Live video tare da Matarsa baturiya kashedinku makiya

Suleiman isah panshekara saurayin da ya auri baturiya wanda haka kawai wasu makiyansa sunka sakoshi a gaba d cewa wai ya dawo Nigeria babu kudin komawa inda baturiya.

Bahaushe zai ce baturiya taci moriyar ganga ta sakoshi wanda shine ya fitar da sababbin hotunan amma duk da haka wasu na tambaba, shine yayi live chat video da matarsa suna can amerika.

Ga live chat bidiyo nan kasa.

Sa’a nan ya sake fitar da sababbin hotunan juma’a inda a cikin raha da shagube ya rubuta.

“Location📍Al-Furqan Mosque Kano State, Nigeria.
Jummaat Mubarak To All Muslims.”

“Wuri masallacin al-furqan jihar kano Nijeriya.
Ina taya al’ummar musulmi barka da juma’a“.

Yadda shugaban Wuff Suleiman yayi Live video tare da Matarsa baturiya kashedinku makiya

Hausaloaded.com ta tattara martanin mutane a kasar wannan hotuna.

@Mahmood haruna : Amma dai kaima sule shegantakarka yawa gareta.

@Salix m magashi : Kowa dai yaji da abinda ya shafe shi, nima fa idan zan samu baturiyar aure ta zanyi nabar maku kasar nan mai cike da wahalar rayuwa.”

@Abubakar Abraham Khalil :Ka barsu haka Snr man, baxasu iyaba ai. Da ganin birni ai mutum yasan tafi garin su, sun fara mubayi’a ai naga. Allah Ya kare mu daga yiwa juna hassada, kowa ya samu Allah ne Ya bashi.

@suleiman isah isah agon baturiya martanin da yayi : Abubakar Abraham Khalil help me tel them my brother.

@Comrd Bello s wuya : Malan sulaiman nayi Rubutunka dacewa kadawo Nig 🇳🇬 Amma bakada kudin komawa don Allah kayafeman”

@Suleiman isah isah : Comrd Bello S Wuya badamuwa komai ya wuceh”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button