Uncategorized

Wasu Yanayin Saduwa Jima’i Masu Haɗari Ga Ma’aura

Advertisment

Ma’aurata musamman sabbi kuma masu karancin shekaru suna kokarin kwaikwayan duk wani abu da suka gani a Fina finai na batsa domin amfani dasu a lokuta su da iyalansu. Sai dai irin wadannan magidantan basa la’akari da irin hadarin dake tattare da kwakwayon irin wadannan jaruman ba.
Shi dai jima’i musamman na tsakanin miji da mata ba ayinsa domin gajiyar da juna sai dai nishadantar da juna.

Kamin muyi darasin wasu Hanyoyin jima’i da suka dace da ma’aurata, zamu fara ne da hanyoyi masu haɗari aikatawa ga ma’aurata. Irin wadannan hanyoyin na yanayin jima’i da basu dace ace ma’aurata suna gudanar dasu ba sun hada kamar haka.

1: Daurani A Kafaɗa: Wannan yanayin jima’i ne mai matukar wahalarwa ga miji da matan. Yanayi ne da namiji zai cinciɓi matarsa tana maƙale da wuyansa a tsaye kafafuwanta a maƙale dashi a hakan ne za a yi jima’i da mace.
Wannan yanayin yana bukatar. Namiji mai matukar karfi da lafiya jiki. Da kuma mace mai karancin girman jiki.
Haɗarin dake tattare da wannan yanayin shine muddin namiji baida kuzari yana iya faduwar da zasu iya jima kansu rauni. Haka kuma ita macen bata samun damar da zata saki jikin ta da kyau.

2: Cin Tsaye : Wannan yanayin jima’i ma’aurata a tsaye suke gudanar dashi ba tare da sun jingina da komai ba ko mace ta dafa komai ba.
Haɗarin wannan yanayin ma’aurata suna bukatar ko shin lafiya da kuma kuzarin da zasu iya tsayiwu da kafafuwansu. Hakan nan kuma yana saurin gajiyarwa. Don haka yana yin bai dace da ma’aurata su rika yin sa ba.

3: Raba Bayan ta da ƙasa: Mace na matukar shan wahala a wannan yanayin na jima’i. Yanayin Saduwar Jima’i ne na masu shan magungunan kara karfi da kuzari na jiki.
Mace zata kwanta amma bayan ta zai rabu da kasa wuyan ta ne kadai a to kare da ƙasa, kafafuwanta suna dage a sama ta haka ne za a sadu da ita.
Mace na iya kare wuyan ta ko ta samu lahani ta nan. Don haka ma’aurata su guji wannan yanayin Saduwar Jima’i.
To be continued
✍️
Ustaz Usman
Via tsa

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button