Addini

[Sautin Murya] Tsoho mai sanda kayi hakuri bazamu zabeka ba Yar aduwa part 2 – Sheikh Bello Yabo Sokoto



Sheikh Bello yabo yace yanzu irina nakai shekara sittin me nake nema a duniya manzon Allah yace duk wanda yakai shekara sittin Allah yayi yankan uzuri da shi yanzu duk dan shekara sittin idan yayi abu ana cewa kurciya ce idan ya girma bari yakai na wuce shekarun kurciya.

Mun karantu cikin Riyadu salihina mutanen madina idan sunkai shekara sittin ritaya suke ga duniya,to amma yanzu gashi duk wadanda sunka ɗaurawa duniya darama duk yan sittin saba’in ne.

Malam yace wasusun har sun fara makarkata da sanda saboda tsoho , tsoho mai sanda .

Malam yace kai tsoho mai sanda ina kaka imana tsoho mai sanda ko wanda yazo da sauran karfinai baka yadda munka mai sai ba.

Malam yayi maganganu da dama sai ku saurara kuji a cikin faifan bidiyo.









Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button