Opportunity

Muhimmiyar Sanarwa Daga Hukumar Npower

 

Assalamu Alaikum Warahamatullah.

A jiya ne 14/6/2022 Ofishin Npower suka fitar da sabuwar sanarwa kan cewa a Physical Verification din da za’a fara 14th June 2022 na rukunin Npower Batch C
stream II

Za’a tantance iya wa yanda suke yan Npower Graduate, su kuma wa yanda suke Non-Graduate za’a tantance su daga baya a wurarin da za’ayi musu training na koyon sana’o’i.

Banbacin Graduate da kuma Non-Graduate:

Graduate: sune wa yanda suka cike tallafin Npower da takardun makaranta na gaba da sakandare (Degree, NCE, HND, ND & OND).

Non-Graduate: Sune wa yanda sunka cike tallafin Npower da takardun makarantar da basu wuce sakandare ba ko kuma ma basuda takardun makaranta gabaki ɗaya (SSCE & None)

Sabo da haka duk wanda yake graduate shine zaije wajen physical verification na Local government dinsu, domin ya gabatar da screaning.

Sukuma masu takardun secondary dama wanda basu da takardun zasuyi nasu ne a can inda aka turasu domin a koya musu sana’a.

Allah ya bada sa’a

Sources : Hikimatv

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button