Kannywood

Mu Daman ba tarbiyya ko fadakarwa muke a koyarwa ba – Shehu Hassan kano

An samu wani malami ne yana nasiha akan cewa su yan fim suna ruguza tarbiyyar al’umma ne wanda kuma ake ta musa haka sai gashi ya cire wata magana daga dan masana’antar kannywood yana fadin gaskiyar al’amari inda shi shehu hassan kano ke cewa,

Shahararren jarumin masana’atar Kannywood shehu hassan a wata fira da yan jaridar ya bayyana cewa shifa a kullum yana gayawa mutane cewa daman su ba tarbiyya ko fadakarwa suke koyarwa ba a’a sana’a ce.

Ana magana ce akan sana’a illa iya ka a cikin wannan sana’a abinda zaka iya koya ka koya wanda ba daidai ba kabarshi.

Wanda idan kabi wannan hanya bata bulle ba sai kabi wannan hanya amma sana’a ce.

Amma harka fim ba fadakarwa bace ba koyon tarbiyya bace shiyasa a kullum masu fadin haka muke gyara musu cewa mufa ba fadakarwa ko koyon tarbiyya muke ba a’a sana’a ce muke yi”.

Ga Bidiyon nan tashar YouTube tsakar gida ta kawo muku domin sauraren cikakken bayyani

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button