Kannywood

Katin Gayyatar Auren Lilin Baba Da Amaryasa Ummi Rahab

Ayyiriri abun nema ya samu a cikin wannan wata akwai babban shagalin buki a masana’antar kannywood inda jarumi kuma mawaki zai auri yar uwarsa jaruma yar fim.

Abinda hausawa kance tuwona maina wanda shafin Instagram mai suna kannywood celebrities sunka wallafa a shafinsu na sada zumunta.

A kasan hoton gayyatar sun rubuta.

Allah ya sanya Alkhairi yasa ayi da mu @lilinbaba @ummirahab”.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button