Opportunity

Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya Mai Taken Nigerian (“NERC”) Ta Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma’aikata

Ga wadanda suka kammala Karatu Degree da HND ga wata dama tasamu.

Hukumar Daidaito da binciken akan dokar yadda Sha’anin Wutar lantarkin Nigeria ke gudana ya bude fotal domin daukar sabbin ma’aikata.

Muna kira ga yan’uwanmu na Arewa da su hanzarta su cike kada abarsu baya.Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya Mai Taken Nigerian ("NERC") Ta Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata

Idan baka iya cikewaba kaje Cape acike maka . za’a rufeshi a wata mai kamawa.

Domin cikewa ga link din :

https://careers.nerc.gov.ng/home

Bayan ka karanta ka’idodin domin cikawa kai tsaye wajan bude account ka shiganan.

https://testmi.ng/register

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button