Labarai

Dubu Wani Ya Cika Bayan Da Aka Kamashi Yana zankadar Karamar Yarinya

A yau mun samu labarin mumunan al’amari wanda dubu ta cika yadda anka kama wani mutum wanda yake lalata da ƙaramar yarinya Tonga Abdul Tonga na wallafa a shafinsa

Wani Saurayi Mai tashen balaga dubunsa ya cika bayan da wani Dan sa ido ya ganoshi yana lalata da wata karamar yarinya ‘yar furamari.

Jin motsin su ne daga cikin daji bayan makarantarsu, yasa wannan Dan sa idon ya nemi sanin abunda yake motsawa anan. Sai dai abun mamaki sai ga wannan matashin ya himmatu wajen yin lalata da yarinyar da ake mata ganin karamace.Dubu Wani Ya Cika Bayan Da Aka Kamashi Yana zankadar  Karamar Yarinya

Sai dai bincike ya tabbatar da cewa matashin ya dade yana jiyar da wannan kwalar dadin Jima’i. Wanda hakan yasa duk lokacinda ya bukaceta da wasu abokanta suke bashi hadin kai.

Yana da kyau iyaye musaka idanuwa sosai aka irin makarantar da muka sa yaran mu da kuma bibiyan abubuwan da ke wakana bayan dawowatsu gida.
Allah Ya shirya mana.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button