Kannywood
Allah Akbar : yadda Rashin lafiya ta mayar da Jaruma Ladidi Fagge (hotuna)
Advertisment
Jaruma ladidi tana daya daga cikin Fitattun Jarumai a Masana’antar Kannywood wanda suke taka rawa a matsayin Iyaye. shafin Dokin Karfe tv na wallafa
Jarumar an dade rabonda aji duriyarta wanda harma mutane suke tunanin cewa ta daina harkar ta film, amma daga baya kuma sai akaga fuskarta acikin shiri me dogon zango na Alaqa wanda Ali nuhu yake gabatarwa.
Wanda wannan ya nuna cewa jarumar tayi jinya mai tsawo harda da ya canza kamunta wanda muke fatan Allah ya bata lafiya amen.
Ga hotunan kamar haka
Advertisment