Kannywood

Yayan Ummi Rahab Ya Wanketa Tsaf Akan bidiyon da anka fitar nata

Yayan Ummi Rahab Yayi Magana Inda Ya Wanketa Tsaf Kan Bidiyon Tsiraicinta Da Yake Yawo, Yayan Nata Mai Suna Yasir Ya Fito Yayi Gamsashshen Bayani Game Da Yadda Akayi Aka Dauki Bidiyon Da Kuma Yadda Bidiyon Ya Bayyana inda tashar Tsakar gida ne ta zanta da shi yasir wanda yake matsayin magajinta ko mai kula da ita yana mai cewa.

Cewa Wannan ba Sabon bidiyo bane, tsohone Sosai, Domin Ko Shi Yakai Shekara Da Ganin Bidiyon. Ya Kuma Bayyana Cewa Wanann Bidiyon Ba’a Hotel Aka Daukeshi Ba. An Daukeshi Ne A Wani Bikin Family Da Akayi, Sannan Ita Wacce Ta Dauki Bidiyon Saida Aka Bibiyeta Domin Jin Ta Yadda Tayi Ta Saki Bidiyon.

Ta Bayyana Cewa Batayi Hakan Da Wata Manufa Ba.. Domin Kuwa Bayan Da Tayi Ma Ummi Rahab Wannan Bidiyon. Ta Siyar Da Wayar Da Bidiyon A Ciki, Hakan Ne Yasa Wasu Su Saki Bidiyon…

“Inda ya bayyana cewa tun kafin ta shigo shirin fim ne ankayi wannan bidiyo wanda yace wanann bakomai bane domin kuwa suna da kyakyawan alaqa da wanda zata aura in sha Allah za’a yi auren nan gaba kadan.

Taskar tsahar gida ta kara tambayarsa ko an sanya ranar daurin auren?

Yace eh an tsayar da rana sai dai lokacin ne kawai ba’a sanya ba amma yana nan bayan sallah jira kawai ake ta dawo daga umrah baza’a wuce sati biyu ba in sha Allah.

Bakin nan zantawar yasir da tashar tsakar gida na ƙare.

Yanzu dai wannan ya nuna cewa duk wanda sunka fitar da bidiyon hakarsu bata cimma ruwa ba domin kuwa Ummi Rahab tayi ku daf da yin wuff da sahibinta.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button