Labarai

YANZU – YANZU : Wata tayi ɓatanci ga fiyayyen halitta A sscoe a Sokoto matasa sun kasheta ha lahira

Matasa sun kashe wata mata har lahira tare da kona gawar ta bayan da ta yi batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W a jihar Sokoto shafin nasara a Facebook yayi wallafa.

Yanzu-yanzu matasa a jihar Sokoto sun kashe wata mata har lahira tare da kona gawar ta bayan da ta yi batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W wata daliba mai suba debora.

Lamarin dai ya faru ne a makarantar Shehu Shagari College da ke unguwar Bado Kwatas da ke cikin birnin Sokoto.

Yanzu haka dai sojoji da yan sanda sun cika makarantar.”

Ga kadan daga cikin bidiyon ƙone ta da ankayi.

 

Daga nan nun samu labarin cewa kwanitin makarantar ta rufe makarantar saboda faruwar wannan abu kamar yadda zaku gani a takarda.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button