N-power sun sake Fitar Da sunayen Waɗanda sunka samu Shiga Tsarin
Hukumar Gudanar da Harkokin Zuba Jari na Kasa (NASIMS),ta fitar da jerin sunayen masu neman aikin shiga N-power batch C stream II wadanda za su ci gajiyar aikin.mai nema zai iya sanin matsayin sa ta hanyar shiga shafin www.nasims.gov.ng ko yayi amfani da code din nan *45665#
Dalilin fitar da wannan sanarwa kuwa shine shine bayan na farko sunyi thumbprint irin haka da kwana 14 ko wata daya sun sake fitar da sunayen mutane “shortlist” da basu sani ba sai da sunka duba dashboard sunka ga anyi musu congratulations.
Domin mun samu zantawa da wani da yace akwai wata da tazo daga baya take gayamasa da cewa ta shiga taga an nuna mata ta samu taje thumbprint to yana yiyuwa yanzu ma an sake dauka wasu ne.
Domin jiya ne shafin n-power da ke facebook ya fitar da wannan sanarwa sai yi amfani da wannan link www.nasims.gov.ng domin shiga a tabbatar ko ayi amfani da wannan code domin dubawa *45665#
Allah yasa adace Amen.