Hausa Musics
MUSIC : Adul D One – Alaqa 3

Abdul d one mawaki ne a cikin mawakan Hausa ya fito da sabuwa wakar shiri mai dogon zango mai suna Alaqa.
Alaqa shiri ne wanda tayi tashe sosai a cikin wannan zamani wanda Ali nuhu ne mai shirin fim din mai dogon zango.
Akwar alaqa 3 waka ce da ankayi ta akan fim din kawai wanda zaku yi nishadi da wakar.