LabaraiOpportunity
Kana Daga Cikin Masu Sha’awar Ilimin Technology Ga Wata Dama Ta Samu
Advertisment
Ina matasa masu son sha’awar harkar ilimin fasaha da kimiya ga wata dama ta samu domin shiga wannan akwai faninfani kala kala
Hukumar Northeast ICT Initiative tare da hadin gwiwar Galaxy Backbone, NITDA, NCC, USPF, Suna Gayyatar Jama’a musamman wanda Suke Arewa maso Gabas dasu Cike wannan sabon tsarin nasu wanda zasu bada horo a wasu bangarori kamar haka:-
- Data Comm & Networking: Routing, Switching & Security
- Cloud & Data Center Facilitation: Cloud Computing, Big Data,
- AI, Cloud Security
- Blockchain & E- Commerce Technology
- eLTE & 5G Technology & WLAN
- FTTx & Fiber Optics Technologies
Danna Apply dake kasa domin Cike Form din
Idan ka shiga saika zabi bangaren da kake bukatar samun horon saika cike.
Allah ya bada sa a
Madogara : Hikimatv