Labarai

Kaka Da Jikanta Aka Kama Suna lalata (zina)

Wata tsohuwa mai shekaru 76 da haihuwa da muka boye sunanta. An kamata da Jikanta mai shekaru 22 da haihuwa suna aikata Masha’a.
Mai tsurkuntamana labarin wanda akan idanuwansa abun ya faru yace,

Ya kamata dukkaninsu suje dubiya ne na wata mara lafiya ‘yar kanwar wacce aka kaman. Amma sai tace bata jin dadin jikinta, shima Jikan nata yace akwai aiyukan makaranta da yake so ya kammala. Hakan yasa aka fice aka barsu a gidan su biyu inji mai tsurkun tamana.

Ya ci gaba da cewa, na zo zan wuce na shiga gida nane sai kawai naji kamar mutane a cikin shagon gidan su, dana kasa kunne da kyau sai naji ana kukan dadi, wannan yasa nayi zaton wasu yara ne marasa tarbiya suke iskanci a ciki. Amma dana taka kofar shagon sai naga abunda ya bani mamaki dani da sauran makota dana musu magana suka fito. Tsirara muka samesu turmi da tabarya“. A cewar sa..

Sai dai a kokarinta na kare jikan nata, dattijuwan tace ba abunda mutane ke nufi bane. Jikan nata na mata aski ne amma ba zina suke ba.

Mutane dai sunyi mamakin wannan al’amarin, inda suka roki Allah kada ya kamasu da laifin wawayen cikinsu.

Allah Dai Ya kyauta. Sai mutum ya rasa da wa zai yi amanna. Akan wannan harkar.

Daga tongq abduk Tonga

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button