Kannywood
Jaruma Rahama MK Ta Bayyana Mijinta
Advertisment
A Karon FarKo, Jaruma Rahama MK, Wacce Akafi Sani Da Hajiya Rabi Bawa Mai Kada Ta Kwana Casa’in Ta Bayyana Hotunanta Tare Da Mijinta, Jarumar Kwanakin Baya Tayi Aure Inda Bayan Auren Nata Zataci Gaba Da Fitowa A Cikin Shirin Na Kwana Casa’in.
Jaruma MK Dai A Yadda Ta Bayyana A Wani Hira Da Akayi Da Ita A BBC Hausa. Tace Ita Bayarbiya Ce, Sannan Kuma Ta Tabayin Aure A Garin Jos Har Ta Sami Rabo Na Haihuwa. Daga Baya Kuma Auren Nata Ya Mutu.
https://youtu.be/W_E8PA46vY4
Advertisment