Kannywood

Jaruma Maryam kk tayi Martani kan bidiyon tsiraicin Ummi Rahab

Jaruma Maryam kk tayi martani mai zafi kan sakin bidiyon tsirancin Ummi rahab wanda anke alakanta shi da wata kawarta ce ta dauki bidiyon kuma ta fitar da shi a bainar da duniya yayi ta yawo shafukan sada zumunta.

Wanda anyi murya mace tare da ummi rahab din a cikin bidiyon wanda hakan ya bata faruwa da maryam yahya tana zaune cikin kayan barci wata kawarta tayi mata bidiyo ta yada shi a duniya.

Kamar yadda shafin tsakar gida tv sunka ruwaito bidiyon jaruma maryam kk tana cewa.

Mata kuyi hankali da kawaye,ƙawa ba abur yarda bace ba wata a titi kunka hadu wata a unguwa kunka hadu a ina kunka hadu wata rigar da kike sanyawa bata so.

Riga wannan da kike sawa wallahi ɓakin ciki take da ke wata ke kike mata komai a rayuwa amma wallahi ɓakin cininki take tana jin haushin ki,ba dole bane sai kinyi ƙawa ba koda zakiyi ƙawa yazamo kina da privacy.

Ta kara da cewa ya zamo duk abunda zamuki akwai limit sirrin ki bar sirrinki ba kece ki dauki kawa ba kune nan kune nan da wane dalili malama idan kinga kawa ta dauki waya a hannu ki gudu,saboda gashi nan sai kin samu mijin aure aje a fara fitowa da shi a fili bidiyon ki.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button