LabaraiOpportunity

Gaskiyar Magana Akan Daukar Sabbin Ma’aikatan Immigration

Kamar yadda kuke ganin link na shafin immigration Yana yawo a kafar sadarwar kan cewa an bude shafin domin Daukar Sabbin Ma’aikata

 

Ga masu sha’awar cikawa
Hakan ba gaskiya bane
Zuwa yanzu immigration Basu bude shafin daukar sabbin Ma’aikata ba
Saboda Haka yafin GinSau Yana sanar da masu sha’awar cika wannan aikin da su kula sosai domin karsu Kai kansu ga scammers Wanda zasu cuce ka ko su cuceka kudi ko suyi amfani da details naka da katura musu

Immigration har a jarida sun fitar da sanarwar Basu bude shafin su ba
Saboda Haka jama’a akiyaye
Ka kasance da shafin ginsau domin samun ingantattun bayanai

Fatan nasara

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button