Addini

Cikin Fushi Malam bashir Sokoto sun Aika da zazzafan martani bayan kashe wadda ta zagi Annabi

Malam yace duk wanda anka tabbatar da ya zagi annabi to kar a ɓata lokaci a kashe shi.

Baida wani hukunci da ya cancanta face a kashe shi ko waye. Manyan Nigeria da ƙananan Nigeria ku sani babu wanda yakai girman Manzon Allah a Nigeria ku sani,ba zamu taɓa yarda ko mu aminta da wani ya zagi manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama.

Tunda yana zagin manzon Allah kayi ana maganganu magana tabi duniya duk inda ka bude wata midiya abinda ake tattaunawa kenan shin ita wannan matar ita kadai aka kashe cikin garinmu ko garuruwan mu?

Malam ya kara da cewa ku kalli irin mutanen da ake kashewa a cikin Sokoto kawai a gabascin Sokoto wurarn irin goronyo,sabon birni da isah da sauransu ga kauyuka nan ana korewa ana wulakantar da su ana kamewa ana karba kuɗi amma kaji tsit babu BBC, babu CNN babu kowa ya kama baki anyi shiru tunda dai rayukan awaki ne ake taɓawa na musulmin Allah hukuncin dabbobi garesu.

Dan uwa ka tsaya ka saurari wnanan jawabi da malam yayi tabbas ya fadi gaskiya wallahi

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button